إعدادات العرض
Idan Allah Madaukaki ya tara na farko da na karshe: sai a dagawa kowane mayaudari wata irin tuta, sai ace: wannan itace yaudarar wane dan wane
Idan Allah Madaukaki ya tara na farko da na karshe: sai a dagawa kowane mayaudari wata irin tuta, sai ace: wannan itace yaudarar wane dan wane
An karbo dagaAbdullahi Dan Umar -Allah ya yarda da su- an daukaka hadisin zuwa ga Annabi "idan Allah Madaukaki ya tara na farko da na karshe: sai a dagawa ko wane mayaudari wata irin tuta,sai ace: wannan ita ce yaudarar wane dan wane
[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]
الترجمة
العربية বাংলা Bosanski English Español فارسی Français Bahasa Indonesia Русский Tagalog Türkçe اردو 中文 हिन्दी Tiếng Việt ئۇيغۇرچە Português മലയാളം Kurdî Nederlands Kiswahili অসমীয়াالشرح
Idan Allah Madaukaki ya tara na farko da na karshe a ranar kiyama sai a zo da duk wani mayaudari tare da alamar yaudararsa,wannan alama itace tutar da aka hado shi da ita, sai ya kunyata a gaban mutane