إعدادات العرض
1- cewa an sami wata mata a kashe a cikin wani sashi daga cikin yakokin annabi mai tsira da aminci su kara tabbata a gareshi
2- An tambayi Manzon Allah game da mutumin da ke yaki don jarumta, ko dan kabilanci, ko dan riya
3- Idan Allah Madaukaki ya tara na farko da na karshe: sai a dagawa kowane mayaudari wata irin tuta, sai ace: wannan itace yaudarar wane dan wane
4- Lallai ni na umarceku da ku qona wane da wane, kuma lallai wuta ba wanda yake Azaba da ita sai Allah, saboda haka idan kuka same su to ku kashe su
5- Lallai cewa babu mai yin Azaba da Wuta sai Ubangijin Wutar