Lallai kai in ka bibiyi Al-aurar Musulmai zaka vata su, ko ka kusa ka vata su

Lallai kai in ka bibiyi Al-aurar Musulmai zaka vata su, ko ka kusa ka vata su

Daga Mu'awiya -Allah ya yarda da shi- ya ce naji Manzon Allah SAW yana cewa: "Lallai kai in ka bibiyi Al-aurar Musulmai zaka vata su, ko ka kusa ka vata su"

[Ingantacce ne] [Abu Daud Ya Rawaito shi]

الشرح

Idan kun bi Al-aurar musulmai ta hanyar leken asiri kan yanayin su, da neman kuskuren su, da tona kurakuran su da suke boyewa a bayyane game da su, tona musu asiri da bayyana rufin su, rage jin kunyar su, to sai su kuskura su aikata irin wadannan zunuban. - bayan basu sani ba - Allah shine mafi sani game dasu sai Allah. Maxaukakin.

التصنيفات

Munanan Halaye