"Mutane Uku Allah baya musu Magana Ranar Al-kiyama luma ba zai tsarkake su ba kuma bama zai kallesu ba"

"Mutane Uku Allah baya musu Magana Ranar Al-kiyama luma ba zai tsarkake su ba kuma bama zai kallesu ba"

An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi zuwa ga Annabi "Mutane Uku Allah baya musu Magana Ranar Al-kiyama luma ba zai tsarkake su ba kuma bama zai kallesu ba kuma suna da Azaba Mai radadi, Dattijo Mazinaci, da Shugaba Makaryaci, da Talaka Mai girman Kai"

[Ingantacce ne] [Muslim ne ya rawaito shi]

الشرح

"Mutane Uku Allah baya musu Magana Ranar Al-kiyama luma ba zai tsarkake su ba kuma bama zai kallesu ba, kuma ba zai tsarkake su daga zunubansu ba kuma suna da Azaba mai radadi: Tsohon Mutum da ya Manyanta kuma yana Zina, da Shugaba Makaryaci, da Talaka yana girman kai kuma yana wulakanta waninsa.

التصنيفات

Munanan Halaye