"wani lokaci Annabi Ayyub yana Wanka tsirara, sai fara ta Zinare ta fado masa"

"wani lokaci Annabi Ayyub yana Wanka tsirara, sai fara ta Zinare ta fado masa"

An rawaito daga Abu Huraira-Allah yarda da shi- daga Manzon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi: "wani lokaci Annabi Ayyub yana Wanka tsirara, sai fara ta Zinare ta fado masa, sai Annabi Ayuba ya rika nema cikin Tufarsa, sai Ubangiji ya kirashi Ya kai Ayuba, Ba na wadata ka ba daga abunda kake gani? sai ya ce Haka ne na Rantse da Girmanka, kuma sai dai, sai dai bazan iya wadatuwa da Al-Barkarka ba"

[Ingantacce ne] [Buhari ne ya rawaito shi]

التصنيفات

Annabwa da Manzanni da suka gabata -Amincin Allah a gare su