Lallai ne ku bada zuwa Ma'abotansa Ranar Al-kiyama har sai anyi sakamako ga Akuya Mai kaho da Mara Kaho

Lallai ne ku bada zuwa Ma'abotansa Ranar Al-kiyama har sai anyi sakamako ga Akuya Mai kaho da Mara Kaho

An awai to daga Abu Huraira -Allah ya yada da shi- daga Annabi: "Lallai ne ku bada zuwa Ma'abotansa Ranar Al-kiyama har sai anyi sakamako ga Akuya Mai kaho da Mara Kaho"

[Ingantacce ne] [Muslim ne ya rawaito shi]

الشرح

"Wanda aka zalunta za'a daukar masa Fansa daga wanda ya zalunce shi Ranar Al-kiyama har Akuya wacce batada kaho za'a dauka Mata fansa daga Mai kaho kuma Ubangijin ka baya Zaluntar wani daya"

التصنيفات

Falaloli da Ladabai, Rayuwar Lahira