Manzon Allah ya kasance idan ya dora Jagora a rundunar yaki yakan yi masa wasiyya da jin tsoron Allah, da kuma wadanda suke tare da shi na Musulmi da Alkairi, sai ya ce: "kuyi yaki da sunan Allah kuma don Allah, ku yaki wanda ya kafirta da Allah, kuyi yaki kada ku wuce gona da iri kuma kada muyi…

Manzon Allah ya kasance idan ya dora Jagora a rundunar yaki yakan yi masa wasiyya da jin tsoron Allah, da kuma wadanda suke tare da shi na Musulmi da Alkairi, sai ya ce: "kuyi yaki da sunan Allah kuma don Allah, ku yaki wanda ya kafirta da Allah, kuyi yaki kada ku wuce gona da iri kuma kada muyi Musla kuma kada kuma kada ku kashe Yaro, kuma idan ka gamu abokin gabarka daga cikin Mushirikai to kirasu da zuwa abubuwa uku -ko cikin- ko wanne daga ciki suka amsa Maka ka karba daga gare su kuma ka kame hannunka daga barinsu, sannan ka kirasu zuwa ga Musulunci Idan suka amsa maka to ka karba daga gare su, sannan ka kirasu kan su canza daga garinsu zuwa garin Musulunci, kuma ka basu labarin cewa

[Ingantacce ne] [Muslim ne ya rawaito shi]

الشرح

Buraida yana bada labari cewa Annabi idan ya aika Runduna ko tawagar yaki don yakar kafirai yakan nada musu shugaba da zai tsayar musu da hadin kansu, kuma ya gyara musu Al'amuransu, sannan yayi musu wasiyya da tsoron Allah da kuma wadanda suke tare da shi Alkairi, kuma ya shiryar da su zuwa ga Abinda ya wajaba akansusubi game da abinda ya kamata suyi da abokan gaba, su guji shishigi da kuma yaudara da kuma Musla, da kuma kashe wanda bai balaga ba, kuma ya wajaba su fara kiran Mushrikai zuwa Musulunci, idan suka amsa hakan to su kwadaitar da su zuwa Hijira zuwa garin Musulmi, kuma su sanar da su cewa suna da duk hakkin da wadanda sukai hijira kafinsu suke da shi to tdan suka ki hijira to sai ayi musu hukuncin larabawan kauye

التصنيفات

Tauhidin Uluhiyya, Hukunce Hukunce da Mas'alolin Jahadi