إعدادات العرض
Tauhidin Uluhiyya
Tauhidin Uluhiyya
1- Tsinuwar Allah ta tabbata a kan Yahudawa da Nasara, sun riƙi kaburburan Annabawansu masallatai
6- Wanda ya mutu alhali shi yana kiran kishiya wanin Allah zai shiga wuta
10- Kada a bar wuyan wani raƙumi da wani abin wuya na tsirkiya, ko wani abin wuya dai sai an yanke shi
15- Kada ku zauna a kan kaburbura, kada kuma ku yi Sallah kuna kallonsu
19- Lallai Allah - mai girma da daukaka - yana hanaku ku rantse da iyayenku
20- Kada ku ce : Allah Ya so wane ma ya so, saidai ku ce: Allah ne Ya so, sannan wane ma ya so
24- Na rantse da wanda raina yake a hannunsa zaku bi hanyar wadanda ke gabaninku
28- Wanda ya rataya laya to haƙiƙa ya yi shirka
32- Mala'iku ba sa shiga gidan da yake akwai kare ko hoto a cikinsa
33- Kada ku yi rantsuwa da ɗagutai, ko da iyayenku