إعدادات العرض
Na rantse da Allah ina mai karya shi ne mafi soyuwa a gareni da na rantse da waninsa
Na rantse da Allah ina mai karya shi ne mafi soyuwa a gareni da na rantse da waninsa
Daga Abdullahi Dan Mas'ud -Allah yarda da shi ya ce: "a rantse da Allah ina mai karya shi ne mafi soyuwa a gareni da na rantse da waninsa
[Ingantacce ne] [Ibnu Abi Hatim ya rawaito shi - Abdurrazak Ya Rawaito shi]
الترجمة
العربية বাংলা Bosanski English Español فارسی Français Bahasa Indonesia Русский Tagalog Türkçe اردو 中文 हिन्दी ئۇيغۇرچە Kurdî Kiswahili Português සිංහලالشرح
Dan Mas'ud yana cewa Rantsuwa ta da Allah alhalin ina Mai karya cikin hakan asama hakan zai faru to hakan yafi mun soyuwa a gareni da in rantse da wanin Allah akan wani Abu kuma ina da gaskiya a kansa, kuma cewa ya rinjayar da rantsuwa da Allah yana mai karya kan rantsuwa da waninsa yana mai gaskiya; Domin Rantsuwa da Allah cikin hakan akwai a cikinsa wani yanayin aikin lada na kadaita Allah, kuma da laifin Karya a cikinsa, kuma Rantsuwa da waninsa yana mai gaskiya a cikinsa akwai ladan gaskiya kuma da laifin Shirka, kuma ladan kadaita Allah yafi girma kan ladan gaskiy, kuma laifin karya yafi sauki akan laifin shirkaالتصنيفات
Tauhidin Uluhiyya