Manzon Allah ya kasance idan yayi tafiya yana neman tsarin Allah daga Wahalar Tafiya, da Mummunar Dawowa, da tabarbarewar Yanayi, da kuma Addu'ar wanda aka Zalunta, da kuma Mummunan gani a cikin Ahali da Dukiya"

An rawaito daga Abdullahi Bn Sarjis -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah ya kasance idan yayi tafiya yana neman tsarin Allah daga Wahalar Tafiya, da Mummunar Dawowa, da tabarbarewar Yanayi, da kuma Addu'ar wanda aka Zalunta, da kuma Mummunan gani a cikin Ahali da Dukiya"

[Ingantacce ne] [Muslim ne ya rawaito shi]

التصنيفات

Ladabai da Hukunce Hukuncen Tafiya, Zikiri domin wasu Abubuwa da suka bujuro