"Mun Kasance idan Muka sauka Masauki, Bama tasbihi har sai mun sauke kaya"

"Mun Kasance idan Muka sauka Masauki, Bama tasbihi har sai mun sauke kaya"

An rawaito daga Anas -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Mun Kasance idan Muka sauka Masauki, Bama yin Sallah har sai mun sauke kaya"

[Ingantacce ne] [Abu Daud Ya Rawaito shi]

الشرح

Ma'anar Hadisi: Mu tare da Kwadayin mu kan Sallah mu bama gabatar da ita kafin Mu Sauke Kayanmu daga kan dabbobinmu; don Hutar da su

التصنيفات

Sallar Taxawwu'i