Manzon Allah -tsira da aminci su tabbata a gare shi-ya Kasance yana neman tsari daga Aljani da kuma Kanbun baka"

Manzon Allah -tsira da aminci su tabbata a gare shi-ya Kasance yana neman tsari daga Aljani da kuma Kanbun baka"

An rawaito daga Abu Sa'id Al-khudri -Allah ya yarda da shi- ya ce:Manzon Allah -tsira da aminci su tabbata a gare shi-ya Kasance yana neman tsari daga Aljani da kuma Kanbun baka" har Falaki da Nasi suka sauka, yayin da suka sauka, sai ya dauke su yabar wasunsu"

[Ingantacce ne] [Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi]

التصنيفات

Ruqiyya ta Shari'a