Yana kan mutum musulmi ji da kuma da’a a cikin abin da yake so ko yake ki sai dai in an umarce shi da sabo, to idan an umarce shi da sabo to babu ji kuma babu da’a, kuma ya ce kadai ana da’a ne a cikin abin da shari ta san da shi

[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

الشرح

Cikin wannan Hadisin akwai bayanin wajabcin ji da bi ga Hakimi cikin abunda ya umarta da shi, duk da kasance umarni ne da abun da muke so ko kuma muke kin sa, sai dai cewa in an Umarce mu ne da Sabo, to a nan babu ji kuma babu Biyayya cikin wannan Sabon kadai.

التصنيفات

Haqqin Shugaba kan Talakawa