Na Kasance tare da Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- a wajen wasu Mutane Maguzawa, sai aka zo da Alawa a cikin Daro na Azurfa, amma bai Sha ba

Na Kasance tare da Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- a wajen wasu Mutane Maguzawa, sai aka zo da Alawa a cikin Daro na Azurfa, amma bai Sha ba

An rawaito daga Anas Bn Sirin ya ce: "Na Kasance tare da Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- a wajen wasu Mutane Maguzawa, sai aka zo da Alawa a cikin Daro na Azurfa, amma bai Sha ba"

[Sanadi nsa Hasan ne] [Al-Baihaki ne Ya Rawaito shi]

الشرح

Ansa Bn Malik ya kasance -Allah ya yarda da shi- a wajen wasu Mutane Maguzawa sai aka zo da wani Nau'in Alewa ana kiransa da Al-falouj a daro na Azurfa sai ya ki shanta, sai suka canza masa a daron ita ce sai ya ci

التصنيفات

Ladaban cin Abinci da Shan Abun Sha