Kada ku Kyamaci Iyayenku, saboda Duk wanda ya kyamaci babansa, to shi ya kafurta

Kada ku Kyamaci Iyayenku, saboda Duk wanda ya kyamaci babansa, to shi ya kafurta

An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Kada ku Kyamaci Iyayenku, saboda Duk wanda ya kyamaci babansa, to shi ya kafurta"

[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

الشرح

Duk wanda ya kyami Nasabar Mahaifinsa yana Sane kuma shi ya zabi hakan. to ya Kafirta karamin Kafirci, amma ba ya nufin babban Kafirci, wanda zai dawwamar da Ma'abocinsa cikin Wuta, aa Kafirci ne wanda bai kai Babban Kafirci ba, kuma wannan yana karfafa kuma yana tsananta Haram cin wannan aiki da Muninsa

التصنيفات

La'ani