إعدادات العرض
Mala'iku basu gushe ba suna yi masa suna yi masa Inuwa da Fukafukansu
Mala'iku basu gushe ba suna yi masa suna yi masa Inuwa da Fukafukansu
An rawaito daga Jabir Bn Abdullahi -Allah ya yarda da su- ya ce: anzo da Mahaifina ga Annabi SAW anyi Masa Kacha Kacha, aka ajiyeshi a gabansa; sai na tafi in bude Fuskarsa sai Mutane na suka hana ni sai Manzon Allah SAW yace: "Mala'iku basu gushe ba suna yi masa suna yi masa Inuwa da Fukafukansu"
[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]