إعدادات العرض
Annabi SAW bai taba dukan wani abu ba da Hannunsa, ko Wata Mata Ko Baron gida, sai fagen Jahadin daukaka Addinin Allah
Annabi SAW bai taba dukan wani abu ba da Hannunsa, ko Wata Mata Ko Baron gida, sai fagen Jahadin daukaka Addinin Allah
An rawaito daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- zuwa ga Annabi: "Annabi SAW bai taba dukan wani abu ba da Hannunsa, ko Wata Mata Ko Baron gida, sai fagen Jahadin daukaka Addinin Allah, sai dai in an keta Hurumin Allah, Sai yayi Hukunci sabida Allah Madaukaki."
[Ingantacce ne] [Muslim ne ya rawaito shi]
التصنيفات
Tausasawarsa SAW