Kada ku kuyi tsinuwa da tsinuwar Allah ko da Fushinsa ko da Wuta

Kada ku kuyi tsinuwa da tsinuwar Allah ko da Fushinsa ko da Wuta

Daga Samtah Bn Jundub -Allah ya yatda da shi- zuwa ga Manzon SAW "Kada ku kuyi tsinuwa da tsinuwar Allah ko da Fushinsa ko da Wuta"

[Hasan ne] [Al-Tirmithi Ya Rawaito shi]

الشرح

Wannan Hadisin Mai girma yana hana Muminai da su riqa yiwa shashinsu kan shashi da Nau'o'in Addu'a, ita ce tsinuwar Allah da fushinsa da kuma shiga Wuta, saboda girman waxan nan Addu'o'i a wajen Allah SWT

التصنيفات

Ladaban Magana da kuma shiru