Ya Ubangiji na miqa Wuyana zuwa gareka, kuma nayi Imani da kai, kuma na dogara a gareka, kuma na kawo qara zuwa gareka, kuma gareka nake neman Hukunci, to kayi mun gafarar abunda na gabatar da wanda na jinkirta, da kuma abunda na Voye da wanda na bayyana, da abunda kafi ni sani da shi a tare da ni,…

Ya Ubangiji na miqa Wuyana zuwa gareka, kuma nayi Imani da kai, kuma na dogara a gareka, kuma na kawo qara zuwa gareka, kuma gareka nake neman Hukunci, to kayi mun gafarar abunda na gabatar da wanda na jinkirta, da kuma abunda na Voye da wanda na bayyana, da abunda kafi ni sani da shi a tare da ni, Babu Ubangiji sai kai

[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

التصنيفات

Tsayuwar Dare