Manzon Allah SAW ya kasance idan yayi Al-wala yakan kwaranya ruwa akan Damatsensa

Manzon Allah SAW ya kasance idan yayi Al-wala yakan kwaranya ruwa akan Damatsensa

Daga Jabir Allah ya yarda da shi ya ce: Manzon Allah SAW ya kasance idan yayi Al-wala yakan kwaranya ruwa akan Damatsensa

[Ingantacce ne] [Al-Baihaki ne Ya Rawaito shi - Al-Dar Al-Kutni Ya Rawaito shi]

الشرح

Hadisin yana bayanin cewa yana daga cikin Farillan Alwala wanke Hannaye zuwa tsintsiyar Hannu, da kuma qarfafawa kan game guiwar hannu yana cikinsu a wajen wanke hannaye

التصنيفات

Sifar Al-wala