Ya Ku Mutane, duk wanda yasan Wani abu daga cikin kuto ya faxe shi kuma duk wanda bai sani ba to ya ce: Allah ne mafi sani, saboda yana daga cikin Ilimi ya ce a abunda bai sani ba Allah shi ne mafi sani

Daga Masruq ya ce Mun shiga wajen Ibn Mas'ud -Allah ya yarda da shi- sai ya ce:Ya Ku Mutane, duk wanda yasan Wani abu daga cikin kuto ya faxe shi kuma duk wanda bai sani ba to ya ce: Allah ne mafi sani, saboda yana daga cikin Ilimi ya ce a abunda bai sani ba Allah shi ne mafi sani, Allah SWT ya ce da Annabinsa SAW: "Kace ban tambayeku lada ba kan abnda nazo muku da shi, kuma ni ban zamanto cikin masu shishigi ba"

[Ingantacce ne] [Buhari ne ya rawaito shi]

التصنيفات

Ladaban Malami da Xalibi