Cewa Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su Tabbata a gareshi- ya hanaMutum ya sanaya Takalmi yana tsaye

Cewa Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su Tabbata a gareshi- ya hanaMutum ya sanaya Takalmi yana tsaye

Daga Jabir -Allah ya yarda da shi cewa Manzon Allah tsira da amincin Allah su qara tabbata a gare shi ya ce:ya hanaMutum ya sanaya Takalmi yana tsaye

[Ingantacce ne] [Ibnu Majah ne ya Rawaito shi]

التصنيفات

Ladaban Tufafi