Allah yana da mala'iku wadanda suke yawo a duniya, wadanda suka kawo min salama daga al'ummata

Allah yana da mala'iku wadanda suke yawo a duniya, wadanda suka kawo min salama daga al'ummata

An karbo daga Abdullahi Bn Mas'ud-Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- ya ce: "Lallai cewa mafi cancantar Mutane da ni a Ranar alkiyama mafi yawansu Salati a gare ni"

[Ingantacce ne] [Al-Nasa'i Ya Rawaito shi]

الشرح

A cikin wannan hadisin, Annabi mai tsira da amincin Allah ya fada cewa Allah Madaukakin Sarki yana da mala’iku wadanda suke yin tafiye-tafiye masu yawa a farfajiyar duniya, don haka idan wani daga cikin wannan al’ummar ta yi sallama ga Annabi – SAW- to za su riski Annabi – SAW- suna cewa: Don haka da haka an gaishe ku.

التصنيفات

Mala’iku