إعدادات العرض
1- An halicci Mala'iku daga Haske, kuma an halicci Aljanu daga garwashin Wuta, kuma an halicci Adam daga abunda ya Wasaftamuku
2- Mala'iku basa tafiya a tafiyar da yake a cikinta akawai Kare ko Qararrawa
3- Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya zantar damu alhali shi mai gaskiya ne abin gasgatawa: "Lallai cewa halittar dayanku ana tarota a cikin mahaifiyarsa yini arba'in da dare arba'in
4- Ni ina ganin abunda bakwa gani, Sama tayi kuka kuma ya dace da tayi kukan, babu bugeren da zai ishi Yastu huxu a cikinta sai akawai Mala'ika ya sanya goshinsa yana Sujada ga Allah Maxaukaki
5- Allah yana da mala'iku wadanda suke yawo a duniya, wadanda suka kawo min salama daga al'ummata
6- Wannan ne wanda Al'arshi ya girgiza saboda shi, kuma aka buxe masa kofofin Sama, kuma Mala'iku Dubu Saba'in suka raka shi, haqiqa an mastse Matsewa, sannan aka sake shi
7- Mun kasance tare da -Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- a.
8- Me ya hana ka ziyarce mu fiye da yadda ka ziyarce mu?
9- Naga Jibril akan Magaryar Tuqewa, kuma ya na da Fukafukai guda Xari shida
10- Naga Jibril akan Magaryar Tuqewa, kuma ya na da Fukafukai guda Xaei shida
11- A daren da aka kama ni, na wuce ta Jibrilu a cikin mafi yawan jama'a, kamar tsayayyen tsauni daga tsoron Allah -mabuwayi da daukaka
12- Lokacin da Adam ya mutu, sai Mala'iku sukayi masa wanka da ruwa azaman kirtani, suka bashi sabo kuma suka ce: Wannan sunnar Adam ce a cikin dansa
13- Annabi mai tsira da amincin Allah ya ce a ranar Badar: Wannan shi ne Jibrilu, yana ɗaukar kan dokinsa, a kansa kayan yaƙin
14- Kamar ina kallon ƙurar da ke haske a cikin rariyar garin Bani Ghanam, jerin gwanon Jibrilu - SAW- lokacin da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya taka zuwa Bani Qurayza