Ni ina ganin abunda bakwa gani, Sama tayi kuka kuma ya dace da tayi kukan, babu bugeren da zai ishi Yastu huxu a cikinta sai akawai Mala'ika ya sanya goshinsa yana Sujada ga Allah Maxaukaki

Ni ina ganin abunda bakwa gani, Sama tayi kuka kuma ya dace da tayi kukan, babu bugeren da zai ishi Yastu huxu a cikinta sai akawai Mala'ika ya sanya goshinsa yana Sujada ga Allah Maxaukaki

Daga Abu Zarrin -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Manzon Allah: "Ni ina ganin abunda bakwa gani, Sama tayi kuka kuma ya dace da tayi kukan, babu bugeren da zai ishi Yastu huxu a cikinta sai akawai Mala'ika ya sanya goshinsa yana Sujada ga Allah Maxaukaki

[Hasan ne ta wani Sanadin] [Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi]

التصنيفات

Imani da mala’iku, Mala’iku