Tsakanin Mafitar Rana da Mafaxarta akwai Al-qibla

Tsakanin Mafitar Rana da Mafaxarta akwai Al-qibla

An Rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi ya: Manzon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Tsakanin Mafitar Rana da Mafaxarta akwai Al-qiblai"

[Ingantacce ne] [Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Malik Ya Rawaito shi]

التصنيفات

Saraxan Sallah