Lallai cewa Manzon Allah SAW ya kasance baya Al-qunuti sai in zai Addu'a ga wasu Mutane, ko yayi Addu'a kan wasu Mutane

Lallai cewa Manzon Allah SAW ya kasance baya Al-qunuti sai in zai Addu'a ga wasu Mutane, ko yayi Addu'a kan wasu Mutane

Daga Anas -Allah ya yarda da shi- Lallai cewa Manzon Allah SAW ya kasance baya Al-qunuti sai in zai Addu'a ga wasu Mutane, ko yayi Addu'a kan wasu Mutane

[Ingantacce ne] [Ibn Khuzaimah ya rawaito shi]

الشرح

Wanna Hadisin yana bayanin wuraren da Manzon ALah yake yin Al-qnuti a cikinsu, kuma sune: kodai yayi Addu'a ta Alheri ga Mutane, ko kuma yayi Musu Mummuna akansu, da kuma wannan ne ya ke bayyana Halaccin Al-qunuti a cikin faruwar Musibu, kuma baya nufin a cikin sallolin Farilla akawi wani Al-qunuti, kuma shi ya kevanta ne da wasu kwanaki na faruwa was abubuwa da kuma Musibu; saboda vManzon Allah SAW ya Kasance baya Al-qunuti sai idan zai Addu'a ga Mutane Musulmai, ko zai Addu'a kan Kafirai, kuma wannan Al-qunutin baya kevanta da wata Sallah banda wata, Ya halatta a yita a kowace sallah.

التصنيفات

Sifar Sallah