إعدادات العرض
Na Kasance a wajen Qatada bn mulhan lokacin da ya zo, sai wani Mutum ya wuce a qarshen gida, ya ce sai naganshi a fuskar Qatada, ya ce: Kuma na kasance idan naganshi kai ka ce a fuskarsa Mai ne
Na Kasance a wajen Qatada bn mulhan lokacin da ya zo, sai wani Mutum ya wuce a qarshen gida, ya ce sai naganshi a fuskar Qatada, ya ce: Kuma na kasance idan naganshi kai ka ce a fuskarsa Mai ne
Daga Abu Al'ala Bn Umair -Allah ya yarda da shi- ya ce: Na Kasance a wajen Qatada bn mulhan lokacin da ya zo, sai wani Mutum ya wuce a qarshen gida, ya ce sai naganshi a fuskar Qatada, ya ce: Kuma na kasance idan naganshi kai ka ce a fuskarsa Mai ne"
[Ingantacce ne] [Ahmad ne ya rawaito shi]
الشرح
Abul Ala ya Kasance Umair Bn Milhan -Allah ya yarda dashi- lokacin da Mutuwa ta zo masa, sai wani Mutum ya wuce a qarshen gida, ya ce sai naganshi a fuskar Qatada, ya ce: Kuma na kasance idan naganshi kai ka ce a fuskarsa Mai ne saboda fes xinsa da walqiyarsa da kuma haskensa kuma wancan saboda Manzon Allah SAW yashafi fuskar Qatada ne, tun daga wannan lokacin yake da wannan sheqin da walqiyar saboda Al-barkar shafawar Manzon Allah SAW da yayiwa Fuskarsa.التصنيفات
Abubuwan da Annabi ya kevanta da su