Ya Ubangiji lallai ni Ina son sa saboda haka ka so shi, kuma kaso wanda yake sonsa

Ya Ubangiji lallai ni Ina son sa saboda haka ka so shi, kuma kaso wanda yake sonsa

Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- ya ce: na kasance tare da Manzon Allah SAW a cikin Kasuwa daga cikin kasuwannin Madina, sai Manzon Allah ya ya juya daga Kasuwar sai Abuhuraira ya juyo tare da shi sai Manzon Allah SAW ya zo Xakin Faxima ya ce: Ina Jatitin ? a kirawo mun shi sai Alhasan -Allah ya yarda da shi- ya taso yana tafiya a wuyansa wata laya sai Manzon Allah SAW ya Muqa Hannunsa don ya rungumi Hasan sau Hasan ya mika Hannunsa sai suka rungumi juna sai Manzon Allah SAW ya ce: "Ya Ubangiji lallai ni Ina son sa saboda haka ka so shi, kuma kaso wanda yake sonsa" Abu Huraira ya ce: saboda haka babu wanda yafi soyuwa a gareni Kamar Hasan Bn Ali -Allah ya yarda da su= bayan abunda manzon Allah SAW ya ce:

[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

الشرح

Abu Huraira ya kasance tare da Manzon Allah SAW a cikin Kasuwa daga cikin kasuwannin Madina, sai Manzon Allah ya ya juya daga Kasuwar sai Abuhuraira ya juyo tare da shi sai Manzon Allah SAW ya zo Xakin Faxima ya ce: Ina Jatitin ? a kirawo mun shi sai Alhasan -Allah ya yarda da shi- ya taso yana tafiya a wuyansa wata laya sai Manzon Allah SAW ya Muqa Hannunsa don ya rungumi Hasan sau Hasan ya mika Hannunsa sai suka rungumi juna sai Manzon Allah SAW ya ce: "Ya Ubangiji lallai ni Ina son sa saboda haka ka so shi, kuma kaso wanda yake sonsa" Abu Huraira ya ce: saboda haka babu wanda yafi soyuwa a gareni Kamar Hasan Bn Ali -Allah ya yarda da su= bayan abunda manzon Allah SAW ya ce:

التصنيفات

Qudurcewa ga me da Ahlulbaiti, ‘Ya’yansa SAW