Wanda raina yake a hannunsa duniya ba ta tafiya har sai wani mutum ya tsallake kabari, sai ya yi birgima a kansa ya ce: Ina ma dai in kasance wurin mai wannan kabarin, kuma babu addini a ciki. Bala'i kawai

Daga Abu Hurairah - Allah ya yarda da shi - wanda ya ce: Manzon Allah -SAW- ya ce: "Wanda raina yake a hannunsa duniya ba ta tafiya har sai wani mutum ya tsallake kabari, sai ya yi birgima a kansa ya ce: Ina ma dai in kasance wurin mai wannan kabarin, kuma babu addini a ciki. Bala'i kawai »

[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

الشرح

Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya gaya mana cewa a karshen zamani wani mutum ya wuce kabarin mutum ya juya cikin datti, yana so ya kasance a wurinsa daga abin da ya addaba daga masifar duniya da yalwar wahala da kunci, kuma cewa ga mamaci ya huta daga matsayin duniya da wahalarta. Hadisin bai hada da fatawar mutuwa ba, a'a ya yi bayani ne kan abin da zai faru a karshen zamani.

التصنيفات

Imani da Ranar Lahira, Alamomin tashin Al-qiyama