Ku kama kafa da fadin Ya Ma'abocin Girma da Daukaka

Ku kama kafa da fadin Ya Ma'abocin Girma da Daukaka

Daga Anas Dan Malik - Allah ya yarda da shi - ya ce Manzon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Ku kama kafa da fadin Ya Ma'abocin Girma da Daukaka"r"

[Ingantacce ne] [Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi]

التصنيفات

TSARIN ANNABI TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBBA A GARESHI WAJEN YIN ZIKIRI, ADDU'O'I DA AKA RUWAITO