Mun Kasance idan muka jewa Annabi SAW dayan mu yana zama ne inda duk ya samu wuri

Mun Kasance idan muka jewa Annabi SAW dayan mu yana zama ne inda duk ya samu wuri

Daga Jabir Bn Samra -Allah yarda da shi- ya ce: "Mun Kasance idan muka jewa Annabi SAW dayan mu yana zama ne inda duk ya samu wuri"

[Ingantacce ne ta wani bangaren] [Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi]

التصنيفات

Ladaban Ziyara da neman Izini