إعدادات العرض
Azabar wuta ta tabbata ga duga-dugai
Azabar wuta ta tabbata ga duga-dugai
Daga Abu Huraira da Abdullahi Dan Amru da A'isha - Allah ya yarda dasu - daga Manzo tsira da aminci su tabbata a gare shi - yace" Azabar wuta ta tabbata ga duga - dugai,
[Ingantacce ne] [Muslim ne ya rawaito shi - Buhari da Muslim suka rawaito shi da ruwayoyin sa]
الترجمة
العربية বাংলা Bosanski English Español فارسی Français Bahasa Indonesia Русский Tagalog Türkçe اردو 中文 हिन्दी ئۇيغۇرچە Português Kurdî Kiswahili සිංහලالشرح
Annabi tsira da amincin Allah yana tsoratar da al'umma game da yin wasa da lamarin alwala da kuma gaza yin ta cikakkiya, ya kuma kwadaitar da a irika yinta cikakkiya, kasncewar an fi samun lam'a a duga - dugai, ruwa baya mamaye su sosai, wanda hakan ka iya jawo matsala ga tsarki da salla, sai Annabi ya bamu labarin azaba mai tsanani ga duga - dugai da kuma mai duga- dugan mai yin wasa da alwalaالتصنيفات
Rukunan Al-wala