Annabi ya hana yin azumi Ranar jumu'a ne? ya ce: Ey

Annabi ya hana yin azumi Ranar jumu'a ne? ya ce: Ey

Daga Muhammad Dan Abbad Dan Ja'afar Ya ce: "Na Tamabayi Jabir Dan Abdullahi: "ai dace ga mace ba tayi Imani da Allah da Ranar Lahira tayi Tafiyar wuni da Kwana ba tare da Maharramunta ba"

[Ingantacce ne] [Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

الشرح

Yayin Da Jumu'a ta Kasance Ranar idi ga Musulmi, Sharia ta hana kebance jumua da azumi ko tsayiwar dare, sai dai yayi Azumi kafinta ko bayanta ko kuma yakasance cikin Azumin da ya saba, don kada jahilan Mutane suma su keban ce Ranar jumu'a da kara wata Ibada ba ta Hanyar Sharia ba.

التصنيفات

Abunda aka Haramtawa Mai Azumi