Ya Allah, kai ne hannu na kuma mai taimako na, kai ne ƙarfina, adalcin ka, kuma za ka yi yaƙi"

Ya Allah, kai ne hannu na kuma mai taimako na, kai ne ƙarfina, adalcin ka, kuma za ka yi yaƙi"

Daga Anas bin Malik, yardar Allah ta tabbata a gare shi, wanda ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - zai yi mamayewa, sai ya ce: "Ya Allah, kai ne hannu na kuma mai taimako na, kai ne ƙarfina, adalcin ka, kuma za ka yi yaƙi".

[Ingantacce ne] [Al-Tirmithi Ya Rawaito shi]

التصنيفات

Zikiri wanda ake karantawa a lokutan tsanani