Tafiya yanki ne na Azaba

Tafiya yanki ne na Azaba

Daga Abu Huraira - Allah ya yarda da shi - da isnadi:: Tafiya azaba ce, dayanku ya hana abincinsa, da shansa, da bacci.

[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

التصنيفات

Ladabai da Hukunce Hukuncen Tafiya