Kowane bawa za a tayar da shi ranar tashin kiyama a cikin yanayin da ya mutu a kansa

Kowane bawa za a tayar da shi ranar tashin kiyama a cikin yanayin da ya mutu a kansa

An rawaito daga Jabir Bn Abdullah -Allah ya yarda da su- "Kowane bawa za a tayar da shi ranar tashin kiyama a cikin yanayin da ya mutu. a kansa"

[Ingantacce ne] [Muslim ne ya rawaito shi]

الشرح

Kowane bawa za a tayar da shi ranar tashin kiyama a cikin yanayin da ya mutu.

التصنيفات

Imani da Ranar Lahira