Dan Adam bai taba aikata wani aiki ba wanda ai tserar da shi daga Azabar Allah Kamar Ambaton Allah

Dan Adam bai taba aikata wani aiki ba wanda ai tserar da shi daga Azabar Allah Kamar Ambaton Allah

An rawaito daga Mu'a -Allah ya yarda da shi- ya ce: Maon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Dan Adam bai taba aikata wani aiki ba wanda ai tserar da shi daga Azabar Allah Kamar Ambaton Allah"

[Ingantacce ne ta wani bangaren] [Ibnu Abi Hatim ya rawaito shi]

الشرح

Hakika Allah Madaukakin Sarki ya tanadarwa bayinsa Muminai Dalilan da zasu samu Al-janna da su kuma su kare kansu ga barin Wuta, daga cikin wadan nan Dalilai abunda ya fada Mai tsarki da Daukaka, Saboda Hadsin yayi nuni kan Falalar Zikiri, kuma cewa shi ne mafi girman Dalilan tsira daga abun tsoron Duniya da Lahira, kuma shi ne Dalilin tsira daga Wuta, kuma wannan Falalar ana daukanta cikin mafi girman Falalolin Zikiri

التصنيفات

Falalar Zikiri