"Lallai Manzon Allah ya hana saida "yayan Itatuwa har sai sun bura, aka ce Maye Bura din yace har sai ya fara yin ja, ya ce baka ganin idan Allah ya hana 'yayan Itattun suyi, to da me mutum zai rama kudin Dan Uwansa?

An rawaito daga Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi :"Lallai Manzon Allah ya hana saida "yayan Itatuwa har sai sun bura, aka ce Maye Bura din yace har sai ya fara yin ja, ya ce baka ganin idan Allah ya hana 'yayan Itattun suyi, to da me mutum zai rama kudin Dan Uwansa?

[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

التصنيفات

Kasuwancin da aka haramta