Cewa - Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - ya hana sai da yayan itace har sai sun bura ya hana mai saye da kuma mai sayarwa

Cewa - Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - ya hana sai da yayan itace har sai sun bura ya hana mai saye da kuma mai sayarwa

Daga Abdullahi Dan Umar -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Cewa -Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi- ya hana Sayen Yayan itatuwa har sai sun bura, kuma ya hana Mai saye da Mai sayerwa"

[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

الشرح

Manzon Allah -tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi- ya hana cinikin 'ya'yan itatuwa har sai Alamar nunar su ta Bayyana, kuma yayi hanin ne ga Mai saye da mai siyarwa

التصنيفات

Kasuwancin da aka haramta