إعدادات العرض
"Manzon Allah ya Kasance yana kwanaki baici komai ba, kuma Iyalansa babu abunda suke samu sai Abincin Dare, Kuma ya kasance Ma gurasar Acca ne"
"Manzon Allah ya Kasance yana kwanaki baici komai ba, kuma Iyalansa babu abunda suke samu sai Abincin Dare, Kuma ya kasance Ma gurasar Acca ne"
An rawaito daga Abdullahi Bn Abbas "Manzon Allah ya Kasance yana kwanaki baici komai ba, kuma Iyalansa babu abunda suke samu sai Abincin Dare, Kuma ya kasance Ma gurasar Acca ne"
[Ingantacce ne] [Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi]
الترجمة
العربية বাংলা Bosanski English Español فارسی Français Bahasa Indonesia Русский Tagalog Türkçe اردو 中文 हिन्दी ئۇيغۇرچە Kurdî Português සිංහලالشرح
Annabi ya kasance yana kwanaki a jeri ba tare da Abinci ba, Kuma haka Matansa da Iyalansa; saboda basa samun Abincin Dare, Kuma mafi yawan abin da suke ci shi ne Acca da waninsa.التصنيفات
Abincinsa SAW