"Mahayi shi Kadai Shaidan ne, Mahaya Biyu kuma Shadanu biyu ne, Guda uku kuma Karafka"

"Mahayi shi Kadai Shaidan ne, Mahaya Biyu kuma Shadanu biyu ne, Guda uku kuma Karafka"

An rawaito daga Abdullahi Bn Amr bn Al-ass -Allah ya yarda da su daga Annabi: ""Mahayi shi Kadai Shaidan ne, Mahaya Biyu kuma Shadanu biyu ne, Guda uku kuma Karafka"

[Hasan ne] [Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Malik Ya Rawaito shi]

التصنيفات

Ladabai da Hukunce Hukuncen Tafiya