"Lallai cewa Annabi ya kasance yana cewa: Ya Ubangiji ina neman tsarinka daga Kuturta, da hauka, , da kuma Kuturta, da munanan Cututtuka"

"Lallai cewa Annabi ya kasance yana cewa: Ya Ubangiji ina neman tsarinka daga Kuturta, da hauka, , da kuma Kuturta, da munanan Cututtuka"

An rawaito daga Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- ya ce"Ka nemi tsari da Allah daga Wahalar Bala'i, da Fadawa tabewa, da Mummunan Rabo, da Kuma Dariyar Makiya"

[Ingantacce ne] [Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi]

التصنيفات

Addu’o’I da aka samu daga Annabi