"Allah bai aiki wani Annabi ba sai yayi kiwon Dabbobi

"Allah bai aiki wani Annabi ba sai yayi kiwon Dabbobi

"Allah bai aiki wani Annabi ba sai yayi kiwon Dabbobi, sai Sahabbansa suka ce: kai fa? yace "E, nakasance ina kiwonsu kan wasu Kwabbai ga Mutanen Makka"

[Ingantacce ne] [Buhari ne ya rawaito shi]

التصنيفات

Rayuwarsa jafin aiko shi SAW