إعدادات العرض
Mafiyan Shuwagabanninku su ne wadan da kuke son su kuma suma suke sonku, kuke sadawa da su kuma suma suke saduwa, Mafi Sharrin Suwagabannninku su ne wadanda kuke kinsu suke kinku, kuke La'antarsu suma suna la'antarku

Daga Auf Bn Malik -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Mafiyan Shuwagabanninku su ne wadan da kuke son su kuma suma suke sonku, kuke sadawa da su kuma suma suke saduwa, Mafi Sharrin Suwagabannninku su ne wadanda kuke kinsu suke kinku, kuke La'antarsu suma suna la'antarku" ya ce: muka ce: ya Manzon Allah bama yi watsi da su ba? ya ce: "Aa, matukar dai suna tsaida Salla a cikin ku, a'a Matukar dai suna tsaida Sallah a cikin ku"
[Ingantacce ne] [Muslim ne ya rawaito shi]
الترجمة
العربية বাংলা Bosanski English Español فارسی Français Bahasa Indonesia Русский Tagalog Türkçe اردو 中文 हिन्दी Tiếng Việt සිංහල Kurdî Portuguêsالشرح
Wannan Hadisin yana nuna cewa a cikin Shuwagabannin Musulmi akwai Nagari akwai kuma wadan da suke da Fasikanci da karancin Addini, kuma duk da hakan bai halarta ayi musu tawaye ba matukar dai suna kulawa da Sallah da abubuwan Musulunci, kuma ya Karfafa tsaida Sallahالتصنيفات
Haqqin Shugaba kan Talakawa