Babu wata rundunar Yaki ko Sariyya da zatayi yaki har ta samo Ganima, kuma ta dawo Kalau sai ya Kasance sun gaggauta kaso biyu na ukun Ladansu ne, kuma Babu wata Rundunar Yaki ko Sariyya da zata yi tuntube har a raunata wasu daga ciki face an cika musu Ladansu

An rawaito daga Abdullahi Bn Amr Bn Al-as -Allah ya yarda da su-: "Babu wata rundunar Yaki ko Sariyya da zatayi yaki har ta samo Ganima, kuma ta dawo Kalau sai ya Kasance sun gaggauta kaso biyu na ukun Ladansu ne, kuma Babu wata Rundunar Yaki ko Sariyya da zata yi tuntube har a raunata wasu daga ciki face an cika musu Ladansu"

[Ingantacce ne] [Muslim ne ya rawaito shi]

التصنيفات

Hukunce Hukunce da Mas'alolin Jahadi