Duk wanda ya wanke Gawa sai kuma ya rufa mata Asiri, Allah zai gafarta masa sau Arba'in

Duk wanda ya wanke Gawa sai kuma ya rufa mata Asiri, Allah zai gafarta masa sau Arba'in

An rawaito daga Abu Rafi'a -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Duk wanda ya wanke Gawa sai kuma ya rufa mata Asiri, Allah zai gafarta masa sau Arba'in"

[Ingantacce ne] [Al-Baihaki ne Ya Rawaito shi]

التصنيفات

Wankan Gawa