إعدادات العرض
1- Manzon Allah tsira da amincin Allah ya shigo wajen mu lokacin da y'arsa Zainab ta rasu, sai ya ce: ku wanke ta sau uku ko sau biyar, ko fiye da haka - gwargwadon yadda kuka ga ya dace - ku sanya ruwa da magarya, sannan ku sa kafur - ko wani abu na kafur - in kun kammala ku sanar da ni.
2- Duk wanda ya wanke Gawa sai kuma ya rufa mata Asiri, Allah zai gafarta masa sau Arba'in