إعدادات العرض
Wata ya tsage alokacin Manzon Allah SAW yanki biyu, Yanki kan Duste yanki xayan kuma yana Sama, Kuma yankin da yake kan Dutse ya kasance a saman Dutse, sai Manzon Allah SAW ya ce: Ya Ubangiji ka shaida

Daga Abdullahi Bn Mas'ud =Allah ya yarda da shi zuwa ga Manzon Allah Wata ya tsage alokacin Manzon Allah SAW yanki biyu, Yanki kan Duste yanki xayan kuma yana Sama, Kuma yankin da yake kan Dutse ya kasance a saman Dutse, sai Manzon Allah SAW ya ce: Ya Ubangiji ka shaida
[Ingantacce ne] [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]
الترجمة
العربية বাংলা Bosanski English Español فارسی Bahasa Indonesia Tagalog Türkçe اردو 中文 हिन्दी Français Tiếng Việtالشرح
Wata ya tsage alokacin Manzon Allah SAW yanki biyu, Yanki kan Duste yanki xayan kuma yana Sama, Kuma yankin da yake kan Dutse ya kasance a saman Dutse, sai Manzon Allah SAW ya ce: Ya Ubangiji ka shaida akansu cewa ni na nuna musu Dalili kan gaskiyar Annabtaka taالتصنيفات
Abubuwan da Annabi ya kevanta da su