Ida Quda ya faxa cikin abun shan xayanku to ya dulmuya shi sannan sai ya cire shi; saboda a cikin xayan fuka fukansa akwai cuta a xayan kuma Maganinta

Ida Quda ya faxa cikin abun shan xayanku to ya dulmuya shi sannan sai ya cire shi; saboda a cikin xayan fuka fukansa akwai cuta a xayan kuma Maganinta

An karvo daga Abu huraira -Allah ya yarda da shi- Zuwa ga Manzon Allah: "Ida Quda ya faxa cikin abun shan xayanku to ya dulmuya shi sannan sai ya cire shi; saboda a cikin xayan fuka fukansa akwai cuta a xayan kuma Maganinta"

[Ingantacce ne] [Buhari ne ya rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi]

التصنيفات

Hukunce Hukuncen Abinci da Abin Sha